An gudanar da taron ta'aziyya a Haramin Alawiyya Mai Tsarki domin yi wa ruhin shahidi jagora Sayyid Khamene'i (Allah ya tsarkake ruhinsa) addu'a, inda wasu manyan malamai ciki har da jagoran harkar Musulunci a Najeriya da sauran daliban makarantun addini na Najaf Ashraf da Qom Mai Tsarki suka halarta.
Your Comment